Friday, 16 March 2018

Davido ne zai nishadantar da jama'a a gurin liyarcin abincin dare ta bikin Fatima Dangote

Tauraron mawakin Najeriya, Davido kenan akan hanyarshi ta zuwa Kano inda zai nishadantar da jama'a a gurin liyafar cin abincin dare da za'ayi, ta bikin Fatima Dangote da Jamil MD Abubakar, yanzu hakadai mawakin da tawagarshi sun sauka a garin na Kano.

No comments:

Post a Comment