Thursday, 29 March 2018

Duba kaga yanda jama'ar legas suka fito tarbar shugaba Buhari

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fara ziyarar kwanaki biyu a jihar Legas inda ya kaddamar da wata tashar motoci ta musamman da gwamnatin jihar ta gina sannan kuma ya halarci taron taya jigon dan siyasa kuma kusa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu murnar zagayowar ranar haihuwarshi.Wadannan wasu daga cikin hotunan yanda jama'ar Legas ne suka yi cincirindo dan tarbar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, muna fatan Allah yasa ya gama wannan ziyara lafiya.
No comments:

Post a Comment