Sunday, 25 March 2018

Fadakarwa daga Ustaz akan 'yan maza masu shan zaki

Sanannen me fadakarwa na shafin Twitter, Mustafa da aka fi sani da Angry Ustaz yayi kira ga maza masu shan zaki su yiwa kansu kiyamullaili, inda yace Coke kaine, Chivita kaine, Five alive kaine, ko wane abinci sai da Fanta, Shazumamu.


Baka shan shayi sai yaji suga
Idan baka ji tsoron ciwon siga ba.
Ba zaka tausayawa matarka ba?.
Ina amfanin Namiji da ba LABARI?

Ka tuba.

No comments:

Post a Comment