Tuesday, 20 March 2018

Falalar watan Rajab>>Daga Dr. Tukur Adam Almanar

Alhamdu lillahi yan uwa musulmi, yau muna yini na biyu cikin watan RAJAB, daya daga cikin watanni hudu masu Alfarma ZULKIDA, ZULHIJJA, MUHARRAM, sai shi  RAJAB, Allah Ya haramta mana zaluntar kanmu cikinsu ta hanyar aikata sabo, kamar kisan kai, zubar da jina , ta,addanci, da duk wani sabo, saboda sakamakon sabon yana da girma matuka...


A madadin haka sai a dukufa wajen aikata Alheri, da ayyukan da'a wa Allah, shima ladan yana da girma kwarai...

Allah Ya datar damu ga dukkan ayyukan Alherin duniya da lahira, ameeen

Wassalaaam.

No comments:

Post a Comment