Sunday, 4 March 2018

Falalu A. Dorayi da Halima Atete sunyi kyau a wannan hoton

Taurarin fina-finan Hausa, Falalu A. Dorayi kenan a wannan hoton nashi tare da abokiyar aikinshi, Halima Atete a wannan hoton nasu da suka sha kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment