Friday, 9 March 2018

Fashola ya kaiwa sarki Sanusi ziyara

Ministan wuta, gidaje da ayyuka, Babatunde Raji Fashola kenan a lokacin da ya kaiwa me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II ziyara a fadarshi, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment