Friday, 2 March 2018

Fati K.K na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K.K na murnar zagayowar ranar haihuwarta muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
 

No comments:

Post a Comment