Monday, 5 March 2018

Fati Muhammad tare da Atiku Abubakar

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan tare da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a wannan hoton nasu da suka haskaka, Fatin dai itace shugabar harkokin mata ta yankin Arewa maso yamma ta gidauniyar tallafawa marasa galihu ta Atiku Abubakar din.


Muna musi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment