Sunday, 11 March 2018

Fati Shu'uma ta birge a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment