Thursday, 15 March 2018

Fatima Ali Nuhu 'yar kwalisa

Diyar tauraron fina-finan Hausa, Fatima Ali Nuhu kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau son kowa...muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment