Saturday, 24 March 2018

Fatima Ganduje da mijinta Idris Ajimobi

Amarya, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan a wannan hoton tare da Angonta, Idris Abiola Ajimobi, sun sha kyau muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment