Monday, 19 March 2018

General BMB tare da 'ya 'yanshi

Tauraron fina-finan Hausa, General BMB kenan tare da 'ya'yanshi 'yan biyu a wadannan hotunan, muna fatan Allah ya rayasu rayuwa me Albarka da sauran yara baki daya.No comments:

Post a Comment