Thursday, 1 March 2018

General BMB ya samu lambar yabo

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya samu lambar yabo daga daliban jami'ar Jos bisa irin jajircewa wajen aikinshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment