Tuesday, 20 March 2018

Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya duba aikin saka fitilun kan titi a daren jiya

Gwamna malam Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna kenan a daren jiya inda yake duba aikin saka fitilun kan tiri dake gudana a birnin na Kaduna, fitilun dai masu amfani da hasken rana wani kamfanine na gida Najeriya ke aikin saka su wanda babu bature ko daya a cikin aikin.

No comments:

Post a Comment