Friday, 9 March 2018

Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gabatar da jawabi a jami'ar Oxford ta Ingila

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan yake jawabi a jami'ar Oxford ta kasar Ingila akan yanda za'a samar da shugabanci me kyau da  cigaba da kuma tsaro a Najeriya.
No comments:

Post a Comment