Sunday, 11 March 2018

Gwamnan jihar Kebbi ya ziyarci masu kananan sana'o'i

Gwamnan jihar Kebbi Abubakar Atiku Bagudu ya kaiwa masu kananan sana'o'i daban-daban ziyara dake bangarori daban-daban na jihar, masu sana'o'i irin su Manoma da masu sayar da doya da kayan miya da me toya kosai da teloli da sauransu na daga cikin wadanda ya ziyarta,  daga cikin wadanda gwamnan ya ziyarta har akwai wadanda ya baiwa tallafin kudi.


Aleiro.

No comments:

Post a Comment