Wednesday, 7 March 2018

Gwamnan Kano tare da matasa dake koyan aiki a kamfanin Fijo

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje kenan a lokacin da ya kaiwa matasa maza da mata 'yan asalin jihar Kano din dake koyan ayyukan gyaran mota a kamfanin Fijo dake Kaduna.

Salihu Tanko Yakasai

No comments:

Post a Comment