Saturday, 24 March 2018

Gwamnatin jihar Kano ta gina sabbin ajujuwa

Sabbin ajujuwan karatu da gwamnatin Kano karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta gina kenan a makarantar sakandare ta 'yan mata dake Dukawuya, bayanai sun nuna cewa jihar Kanon na bukatar ajujuwan karatu dubu talatin domin rage cinkoson dalibai a ajujuwa, wannan na daya daga cikin hobbasan da gwamnatin jihar takeyi dan cimma wancan buri.

Salihu Tanko Yakasai
Me baiwa gwamnan jihar Kano shawara.

No comments:

Post a Comment