Friday, 16 March 2018

Gwamnoni na shirin tafiya tarbo shugaba Buhari

 Gwamnonin Kano Adamawa Borno da sauransu kenan lokacin da suke shirin tafiya tarbo shugaban kasa, Muhammadu Buhari a filin jirgin sama inda zai halarci daurin auren Fatima Aliko Dangote da kuma Jamil Abubakar.No comments:

Post a Comment