Saturday, 10 March 2018

Hadiza Gabon da Isma'il na Abba Afakallahu sunyi kyau a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Isma'ila, Na Abba Afakallahu acan kasar Morocco inda suka kai ziyara, hoton nasu ya kyatar, sun sha kyau, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment