Wednesday, 28 March 2018

'Hadiza Gabon karamar yarinyace'

Me bayar da umarni kuma jarumin fina-finan Hausa, Salisu Fulani ya bayyana cewa abokiyar aikinshi, Hadiza Gabon karamar yarince, ya bayyana hakane a cikin wata hira da gidan talabijin na Arewa24 suka yi dashi wadda zasu nuna an jima.

No comments:

Post a Comment