Wednesday, 14 March 2018

Hadiza Gabon ta yabi burodi: 'Allah karawa burodi daraja'>>Injita

Taurauwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yabi biredi sosai wanda hakan ya nuna cewa tana matukar son cimar biredin, Hadiza tace, ' Burodi akwai dadi, musamman idan ka same ta da dumin ta, zaku ce santi ne amma maganan gaskiyane kawai.

Hadiza ta kara da addu'ar cewa Allah karawa Burodi daraja.

No comments:

Post a Comment