Saturday, 10 March 2018

Hadiza Gabon ta ziyarci guraren tarihi a kasar Morocco

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta ziyarci guraren Tarihi a kasar Morocco inda suka je ziyara ita da bokan aikinta, a cikin guraren da ta ziyarta hadda gurin da aka ti fim din turanci, Gladiator.No comments:

Post a Comment