Sunday, 18 March 2018

Hadiza Gabon 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, son kowa.... muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment