Thursday, 29 March 2018

Hadiza Gabon 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, ta sha kyau, tubarkallah.

No comments:

Post a Comment