Tuesday, 6 March 2018

Hafsat Idris ta samu mabiya dubu 400 a shafin Instagram

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris ta samu mabiya a dandalinta na sada zumunta na Instagram da yawansu ya kai dubu dari hudu, Hafsat din ta godewa mabiyan nata sosai inda ta nuna farin ciki da soyayyar da suke mata.


No comments:

Post a Comment