Monday, 19 March 2018

Hassana da Hussaina Musa sanye da kayan bautar kasa

Jaruman fina-finan Hausa, Hassana Da Hussaina Musa kenan a wannan hoton nasu da suke sanye da kayan bautar kasa, sunsha kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment