Sunday, 25 March 2018

HAWAN BABBAN DAKI: Sarkin Kano Ya Ziyarci Mahaifiyarsa

Allahu Akbar gaba da gabanta. Mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II a jiya gaban mahaifiyarsa yayin hawan Babban daki. Allah ya taimaki mijin Kano uban Kanawa, Allah ya ja da ran mai babban daki ya kara mata lafiya da nisan kwana.


Rariya

No comments:

Post a Comment