Saturday, 24 March 2018

Hoton Fati Shu'uma da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau tubar kalla, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment