Saturday, 31 March 2018

Hotuna daga Shagalin bikin Aminu Dagash

Jarumin fina-finan Hausa, Aminu Abdullahi Dagash kenan a wadannan hotunan tare da matarshi, a shagalin bikinsu da aka sha a jihar Katsina, anyi wa'azi, akayi ranar fulani da kuma daren Kannywood inda 'yan uwa da abokan arziki suka halarta dan tayashi murna, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment