Saturday, 31 March 2018

Hotuna daga shagalin bikin Sa'adiya Adam

An fara shagalin bikin jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam inda kawaye, 'yan uwa da abokan arziki suka taru dan tayata murna ita da angonta, ana sa ran dai gobe, Lahadi in Allah ya yarda za'a daura auren nasu.


Muna musu fatan Allah ya tabbatar da Alheri ya kuma bada zuri'a ta gari da zaman lafiya.No comments:

Post a Comment