Monday, 12 March 2018

Hotunan ganawar da shugaba Buhari da sakataren harkokin wajen Amurka

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin da yake karbar sakaren harkokin waje na kasar Amurka Rex Tillerson a Abuja a lokacin da ya kawo ziyara Najeriya, dan karfafa harkar kasuwanci tsakanin kasashen biyu da kuma maganar tsaro.

No comments:

Post a Comment