Friday, 23 March 2018

Hotunan kamin biki da suka kayatar

Wadannan hotunan kamin bikine na wasu masoya dake shirin yin aure, anga amaryar na shayar da angonta fura a daya daga cikin hotunan da suka kayatar, muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.No comments:

Post a Comment