Saturday, 3 March 2018

Hotunan Maryamm Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta sha surutai bayan da ta saka wadannan hotunan nata inda tasha kwalliyar zamani, wasu dai sunyi kira a gareta da ta rika amfani da man kara hasken fata me tsada dan duka jikinta ya zama fari ba kamar yanda hannunta baki, fuskarta fara ba a wadannan hotunan.


Haka kuma wasu sunyi kira da cewa hotunan ne kwata-kwata basu dace ba.

Ga dai abinda wasu ke cewa akan wadannan hotunan na Maryam

No comments:

Post a Comment