Friday, 23 March 2018

Ibrahim Shahrukhan ya hada kayan lefen aurenshi

Jarumin fina-finan Hausa, kuma me yin MC a guraren biki, Ibrahim Shahrukhan ya hada kayan lefen aurenshi da yake shirin yi kwanan nan, anga jarumin tare da wasu abokanshi na tayashi murna.Muna muna tayashi murna da fatan Allah ya sa ayi lafiya. Saidai be nuna amaryar tashi ba.

No comments:

Post a Comment