Monday, 19 March 2018

Ice Prince ya taya Jamil MD Abubakar Angon Fatima Dangote murnar yin aure

Tauraron mawakin Najeriya, Ice Prince ya taya Jamil MD Abubakar, Angon Fatima Aliko Dangote murnar yin aurenshi, ya bayyanashi da cewa me gidanshine kuma abokinshi, yana tayashi murnar yin aure.

No comments:

Post a Comment