Monday, 12 March 2018

'Idan ba Allah ba, wa zai sa a soka haka?>>Kalli yanda wani yaro ya tubure sai an kaishi gurin Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saka wani hoton bidiyo inda wani yaro ya tubure cewa sai an kaishi gurin Adam A. Zangi, Adamun ya bayyana cewa idan ba Allah ba waye zai sa a so mutum haka?, ya kuma kara da cewa shiyasa yake son yara.No comments:

Post a Comment