Sunday, 11 March 2018

Ina son kasar Morocco>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar sosai, tasha kyau, ta dauki hotunan a kasar Morocco ne inda suka kai ziyara ita da abokan aikinta.Ta bayyana cewa kasar ta Morocco tana daya daga cikin kasashen da take so a Duniya.
No comments:

Post a Comment