Tuesday, 6 March 2018

Irin yanda rayuwa ke jujjuyawa kawai ya ishi mutum yaji tsoron Allah

Tsohon tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Mai shinku ya saka wadannan hotunan nashi da suka nunashi a daa lokacin yana saurayi da kuma yanzu da ya fara manyanta, yace irin wannan canji na rayuwa da mutum ke samun kanshi a ciki ya isa ace mutum yaji tsoron Allah.


Allah yasa mu dace.

No comments:

Post a Comment