Monday, 26 March 2018

Iyalan Martin Luther King sun ziyarci shugaban Buhari

Iyalan dan rajin kare hakkin bakaken fata, marigayi Martin Luther King sun kawowa shugaba Buhari ziyara a fadarshi dake Abuja, wannan yana zuwane a daidai lokacin da ake shaida watan karrama bakaken fata da kuma shuwagabannin Afrika.

No comments:

Post a Comment