Sunday, 11 March 2018

Jami'ar jihar Kaduna ta karrama Hafsat Idris da lambar yabo

Jami'ar jihar Kaduna ta karrama tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris da lambar yabo, an baiwa Hafsat kyautarne a wani taro da aka shirya na musamman, kuma ta bayyana jin dadinta da godiya akan wannan kyauta da aka bata inda ta godewa har masoyanta baki daya.Muna tayata murna.


No comments:

Post a Comment