Tuesday, 27 March 2018

Jam'iyyar PDP Ta Nemi Gafarar 'Yan Nijeriya Kan Kurakuranta

Jam'iyyar adawa ta PDP ta nemi gafarar al'ummar Nijeriya kan kurakuran da ta tafka na mulkin da ta yi na tsawon shekaru 16 inda ta nuna cewa ta koyi darussa da dama.


Shugaban jam'iyyar na Kasa, Uche Secondus ya ce, al'ummar Nijeriya sun Ladaftar da jam'iyyar wajen kin zabenta a 2015 inda ya ce a halin yanzu jam'iyyar ta fito da sabbin tsare tsare na kyautata salon mulkinta.
rariya

No comments:

Post a Comment