Monday, 26 March 2018

Jaridar Vanguard sun zabi A'isha Buhari a matsayin wadda zasu karrama a wannan shekarar

Jaridar Vanguard zata karrama  matar shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari da lambar yabo ta mace ta shekara, tawagar ma'aikatan jaridar da suka ziyarce ta a fadar shugaban kasa suka bayyana haka, sun kara da cewa sun zabe ta ta zama babbar wadda zasu karrama a wannan shekarar saboda irin gudummuwar da take bayarwa wajan inganta rayuwar talaka.Muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment