Monday, 19 March 2018

Kai yaci kudi: Kalli sabon askin Pogba

Tauraron dan kwallo me bugawa Manchester United wasa, Paul Pogba kenan a wadannan hotunan nashi inda ya sha sabon askin, dama dai ya saba yin aski irin na gayu dan birge masoyanshi.No comments:

Post a Comment