Friday, 16 March 2018

Kakakin majalisar jihar Katsina yaki yarda ya gaisa da mace

Kakakin majalisar jihar Katsina, Aliyu Sabi'u Muduru kenan a wannan hoton inda wata mata ta mikamai hannu dan su gaisa amma yaki yarda, hoton ya dauki hankulan mutane sosai inda yasha yabo saboda hakan da yayi.


Amma wasu sunce wai siyasace

No comments:

Post a Comment