Thursday, 8 March 2018

Kalli Angon Fatima Ganduje, Idris Ajimobi na sallah a bakin titi

Angon diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje watau, dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi kenan yake sallah a bakin titi, da alama sallar Juma'ace, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment