Sunday, 25 March 2018

Kalli Barkeke rike da maciji

Tauraron fina-finan Hausa, Mudassir Haladu, Barkeke kenan a wannan hoton nashi inda yake rike da Maciji, da alama yana cikin aikin shirin wani fim ne, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment