Tuesday, 13 March 2018

Kalli dandazon mutanen da suka taru a taron PDP na jihar Jigawa

Wannan dandazon taron jama'ane da suka taru jiya a jihar Jigawa wajan taron jam'iyyar PDP, ba kasafai aka saba ganin irin wannan jama'ar sun taru a taron Jam'iyyar ba shiyasa abin ya dauki hankulan mutane da yawa.

No comments:

Post a Comment