Saturday, 17 March 2018

Kalli Fatima Aliko Dangote cikin lullubi za'a kaita gidan mijinta

Amarya Fatima Aliko Dangote kenan cikin lullubi za'a kaita gidan mijinta, Jamil M.D Abubakar, lallai dama al'adar Hausa kenan, muna fatan Allah ya tabbatar da Alheri ya kawo zuri'a dayyiba.No comments:

Post a Comment