Monday, 12 March 2018

Kalli Fatima Dangote tare da mahaifiyarta

Amarya, diyar hamshakin attajiirin Duniya, Fatima Aliko Dangote kenan a wannan hoton nata tare da mahaifiyarta, an dauki hotonne wajan shagalin bikin na Fatima da angonta Jamil da aka fara.

No comments:

Post a Comment